>Ga hanyoyi 3 daxaki iya farawa yau
1.Rubuta labari a lodpost idan kina iya rubutu kamar wannan lodpost xaibiyaki duk lokacin da mutane suke karanta kabarinki kawai kirubuta abunda ya shafi mata girki,soyayya, kwalliya
2.siyarda kaya a WhatsApp ki sauki hotunan atamfa takalma ko kayan kwalliya daga kasuwa ki sakasu a WhatsApp status dinki idan Wani yasaya saukije ki siya ki samu riba ba sai kin bude shagoba
3.Kayarda sana,a a Facebook idan kika iya dinki ,girki ko kwalliya ki bude Facebook live ki koya WA wasu mata xasu biyaki kudin shiga
>Wayarki itace shagonki yarda da kanki kuma ki dage cikin wataa Daya zakiga canji Mai yawa a rayuwarki Allah zai taimaka ya Baki sa,a Yan uwana mata indaii kukayi amfanin da bayanaina rayuwarku xata canja xaki taimaki Yan uwanki iayayenki mijinki ya,yanki insha Allah rayuwa xata canja karki saya Sanya ki fara daga yau kuma daga yanxu a wannan lokacin
You must be logged in to post a comment.