Na dade ina neman aikin online na gaskiya wanda ake samun kudi a Najeriya ba tare da PayPal ba. Na gwada apps da yawa amma karya ne.
Cikin makon da ya wuce na gano Lodpost. Shafi ne da zaka rika rubutu kuma idan mutane sun karanta zaka samu kudi.
Yadda Lodpost yake aiki:
1. Ka bude account kyauta
2. Ka rubuta labari akan abin da ka sani
3. Idan mutane suka karanta, Lodpost zai biya ka kudin views
Abin da na samu a rana ta farko:
Na rubuta labari akan yadda ake samun kudi online. Na yada link din a WhatsApp status dina, mutane 50 suka karanta, na samu $0.50 na farko.
Dalilin da yasa nake son Lodpost:
- Ba a bukatar jari
- Ana biyan kudi kai tsaye ta OPay
- Zaka iya rubutu da Hausa ko English
- Ana biya da Dollar
Shawarwari ga sababbin marubuta:
1. Rubuta akan Make Money, Tech, ko Labarai
2. Rubuta kalmomi 300 a kalla
3. Ka yada link din ka a WhatsApp da Facebook
4. Ka rika rubutu kullum
Idan kai dalibi ne ko uwar gida kana da waya, zaka iya farawa yau. Kar ka jira babban jari.
You must be logged in to post a comment.